Advertisement

Responsive Advertisement

Innalillahi Wa'inna Ilaihir 😭 Asiri Ya Tonu Yanzu-Yanzu. Yan Sanda Kama Muji da Mata da ake Zargi da Kàśhè Nafiu Garondo a Kano

Innalillahi Wa'inna Ilaihir 😭 Asiri Ya Tonu Yanzu-Yanzu. Yan Sanda Kama Muji da Mata da ake Zargi da Kàśhè Nafiu Garondo a Kano.

Labarin ba dadin ji: Dalilin da ya sa na kashe direban gidanmu - Inji matar aure Hafsat da rundunar yan sandan jihar Kano ta ɗamƙe bisa zargin kashe wani matashi a cikin gidanta a Kano

Ta ce ya hana ta yunkurin kashe kanta ne ya sa ta......

Rundunar 'yan sanda a Kano ta kama wata matar aure mai suna Hafsat Sirajo mai shekaru 24 bisa zargin kashe wani matashi mai suna Nafiu Hafizu da wuÆ™a kamar yadda zakuji daga bakinta a wannan Bidiyon. 

GADAI BIDIYON ANAN 

Kwamishinan ‘yan sandan jihar, Muhammad Usaini Gumel, ya gabatar da wanda ake zargin tare da wasu mutane biyu a gaban manema labarai a ranar Juma’a.

Gumel ya ce Hafsat, wata mazauniyar Unguwa Uku da ke ƙaramar hukumar Tarauni, ta amsa laifin kashe mamacin ta hanyar daɓa masa wuƙa.

Ya ce an kama mijinta, Dayyabu Abdullahi mai shekaru 38 da kuma mai gadinsu Malam Adam mai shekaru 65 bisa laifin taimakawa wajen É“oye gawar don É“oye laifin kisan kai.

Hafsat ta shaida wa manema labarai cewa direban da ke zaune tare da su ya yi ƙoƙarin hana ta kashe kanta inda ya ƙwace wuka a hannunta.

GADAI BIDIYON ANAN 

“Na É—an yanke a hannuna sai ya ce in je in canza tufafina. Ina fitowa daga banÉ—aki na hango shi kwance sai na É—auki wukar na daddaÉ“a masa,” inji ta.

A halin da ake ciki, mahaifin marigayin, Malam Hafizu Gorondo, yana zargin cewa ma’auratan sun haÉ—a baki ne don kashe É—ansa saboda wasu maÆ™udan kuÉ—aÉ—e da yake bin mijin matar.

Ya ce É—ansa ya shaida masa gazawar Dayyabu wanda shi ma abokin kasuwancinsa ne ya biya shi bashin N25m.

‘Yan sandan sun ce za a gurfanar da waÉ—anda ake zargin bayan kammala bincike.

Post a Comment

0 Comments