Advertisement

Responsive Advertisement

Kurun Kuss! Yanzu-Yanzu Malam Aminu Sera Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Canza Salon Shirin LABARINA bayan da mutane sun Tunzura shi

Kurun Kuss! Yanzu-Yanzu Malam Aminu Sera Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Canza Salon Shirin LABARINA bayan da mutane sun Tunzura shi

Malam Aminu sera yayi Cikekken Bayani a wannan Bidiyon akan yadda mutane suke korafe-korafe akan yadda Shirin ta dauki wani zango, bayan da mutane sun saba da kallon zangon su SUMAYYA, FRESSO DA KUMA RABA GARDAMA.

GADAI BIDIYON ANAN 👇 

PLAY ▶️

Malam Aminu sera  ya canja Dukkanin Jaruman Shirin LABARINA inda yayi musu gurbi da wasu sabbin fuska wanda hakanne ya janyo cece-kuce a soshiyal midiya musamman a wajan mabiya Shirin a koda yaushe.

Sai dai Malam Aminu sera ya warware komai,bayan da mutane suka Tunzurashi, yayi Cikekken Bayani kamar yadda zaku gani a Cikin wannan Bidiyon.

GADAI BIDIYON ANAN 👇 



 

Post a Comment

0 Comments