Advertisement

Responsive Advertisement

A YAUNE INDA MAGOYAN BAN GONAN JAHAR KANO WATO ABBA KABIR YUSUF INDA SUKE MURNAN SAKAMOKON KOTON KOLI DA TAYANKE HUKUNCI AI JAHAR.

 Gwamnan na Kano, ya bayyana wa ƴan jarida yadda ya ji bayan hukuncin Kotun Ƙoli wanda ya tabbatar da shi a matsayin halastaccen gwamnan jihar.






Hukuncin kotun da ya tabbatar da nasarar Abba Kabir Yusuf na jam’iyyar NNPP, shi ne mataki na ƙarshe a ɓangaren shari’a wajen tantance wanda zai mulki jihar Kano. 


A baya dai Kotun Sauraron Ƙorafin Zaɓe da Kotun Ɗaukaka Ƙara sun ce Nasiru Yusuf Gawuna na jam’iyyar APC ne ya lashe zaɓen, sai dai hukuncin Kotun Ƙolin ya sha banban da nasu.


Post a Comment

0 Comments