Advertisement

Responsive Advertisement

TAYAMU GANI: An shawarci Ali Nuhu kada ya karbi muƙamin da Tinubu ya bashi saboda...

 TAYAMU GANI: An shawarci Ali Nuhu kada ya karbi muƙamin da Tinubu ya bashi saboda...


Mahanga ta ruwaito:


Wani fitaccen Ustazu mai suna Alhassan ya baiwa Ali Nuhu shawarwari da nasihohin cewa "Mukamin Shugaban Fina-Finai na Nigeria da aka baka, Ali Nuhu yanzu ka zamo dattijo mai yawan shekaru,


Lokaci ne yayi da ya kamata ka koma ka fuskance ubangijinka domin gyaran gobenka.


Ka mayarda hankali da ibada, istigfari, da tunanin lahira.


Arziki ne, (kuma) Allah ya baka, yanzu bawani kudi dake baka sha'awa. Harkar fina-finai da sauran fitsarori ba naka bane." Inji Ustazu Alhassan 


Ya kuke ganin wannan shawarwari?



Post a Comment

0 Comments