Advertisement

Responsive Advertisement

Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar

 Tsohon mataimakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar ya soki shugaba Bola Tinubu kan ƙalubalen tsaro da ya dabaibaye ƙasar.


A saƙon da ya wallafa a shafinsa na X, Atiku ya ce idan kujerar ta fi ƙarfin Tinubu to ya matsa gefe.



Post a Comment

0 Comments