Advertisement

Responsive Advertisement

Yadda Zaka bude sabuwar Gmail Account - How to create Gmail Account

Yadda ake Creating in Gmail Account [ How to create Gmail Account.


Zaku iya mallakar 'Gmail Account' idan har kunbi daki dakin yadda muka warware muku a kasan wannan rubutu.

Ga wadannan matakai kamar haka:

1. Ka shiga website din http://www.gmail.com
2. Sai ka shiga wajen create new account.


3. Wannan zaya kai ka zuwa inda zaka shigar da bayananka. Sai ka shigar da su kamar haka:


4. Bayan ka gama sai ka danna “Next Step”. Daga nan wani shafi zaya fito wanda zaya bukaci ka amince da sharudan google:


5. Daga nan zaka wuce zuwa indaza’a bukaci kayiverifying din lambar wayarka. Sai ka zabi hanyar da kafi bukata, ko ta kira ko kuma ta message.


6. Idan ka sun baka code din (tahanyar kira ko kuma ta hanyar message) Sai ka sanya a cikin wajen da zasu samar maka da shi (Kamar yadda zaka iya gani a cikin foton


7. Da zaran kayi verirying ko kumatabbatar da lambar wayarka zasu nuna wannan pageda ke nuna cewa ka kammala komai.


Amma idan da waya zaka yi amfani, to tun a farko zaka fara sanya lambarkabne sai su turo maka da wani link ta message.

Wannan link din shine matayin verification code da zasu turo maka(idan kayi amfani da computer).

Post a Comment

0 Comments