Advertisement

Responsive Advertisement

LABARI MAI BAN MAMAKI SHUGABAN KASA NAJERIYA YAYE ABUN ARZIKI

 Sanarwar wadda mashawarci na musamman ga shugaban Najeriya kan harkar yaɗa labarai ya fitar ta ce, yawan jami'an da za su riƙa yi wa shugaban ƙasa rakiya zuwa ƙasashen waje, nan gaba ba za su wuce jami'ai 20 ba.



Post a Comment

0 Comments