Advertisement

Responsive Advertisement

Mane ya Auri Kyakkyawar Budurwa daga Africa

Shahararren ɗan ƙwallon ƙafa na Senegal, mai taka leda a ƙungiyar Al-Nassr da ke Saudiyya, Sadio Mane ya auri daɗaɗɗiyar masoyiyarsa, inda aka gudanar da bikin a birnin Dakar. 

'Yan'uwa da abokan arziki da kuma 'yan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasar Senegal na daga cikin waɗanda suka halarci bikin.





Post a Comment

0 Comments